Ƙwai
From Wikipedia, the free encyclopedia
Kwai dai wani ruwan sinadarin halittane wanda wasu halittu jinsin mata, sukeyi musamman
nau'in tsuntsaye, macizai, ƙwari, da wasu dayawa daga dabbobin ruwa kifi da sauransu. Samfarin ƙwai dai mulmulalle ne kuma yawancin kwasfarsa nada karfi musamman na tsuntsaye banda na wasu ƙwari.