Diego Velázquez
From Wikipedia, the free encyclopedia
Diego Velázquez (Diego Rodríguez de Silva y Velázquez), an haife shi a Sevilla (Hispania) a ranar 6 ga watan Yuni shekara ta 1599, ya mutu a Madrid (Hispania) a shekara ta 1660. Ya kasance shahararren mai zane, kuma shugaban masu zane a fadar Sarki Philip IV na Spaniya da Portugal. Ya kasance mai zane na musamman zamanin Baroque (c. 1600–1750). Ya fara zane ta hanyar salon Tenebrizanci (wato salo na nuna wani al'amari mai dumbin mamaki ta zane) da dai makamantan su.
Diego Velázquez | |||||
---|---|---|---|---|---|
16 ga Faburairu, 1652 -
| |||||
Rayuwa | |||||
Cikakken suna | Diego Rodríguez de Silva y Velázquez | ||||
Haihuwa | Sevilla, 6 ga Yuni, 1599 | ||||
ƙasa | Ispaniya | ||||
Mutuwa | Madrid, 6 ga Augusta, 1660 | ||||
Makwanci | Madrid | ||||
Ƴan uwa | |||||
Mahaifi | Juan Rodríguez de Silva | ||||
Mahaifiya | Jerónima Velázquez | ||||
Abokiyar zama | Juana Pacheco (en) (23 ga Afirilu, 1618 - 6 ga Augusta, 1660) | ||||
Yara | |||||
Karatu | |||||
Harsuna | Yaren Sifen | ||||
Malamai | Francisco Pacheco (en) | ||||
Ɗalibai | |||||
Sana'a | |||||
Sana'a | painter (en) , Masu kirkira da mai zane-zane | ||||
Wurin aiki | Sevilla, Madrid, Venezia, Roma, Napoli, Roma da Italiya | ||||
Muhimman ayyuka |
The Triumph of Bacchus (en) Las Meninas (en) Apollo in the Forge of Vulcan (en) Christ in the House of Martha and Mary (en) The Surrender of Breda (en) The Waterseller of Seville (en) | ||||
Kyaututtuka | |||||
Fafutuka | Baroque | ||||
Artistic movement |
portrait painting (en) mythological painting (en) history painting (en) religious painting (en) Hoto (Portrait) architectural painting (en) genre art (en) landscape art (en) nude (en) figure (en) animal art (en) religious art (en) still life (en) |
WANNAN SHAFIN ZA'A GOGE SHI! . Dalili: Babu bayani mai ma'ana, ko Talla ko rashin Manazarta
Idan akwai rashin amincewa game da goge shafin, kana iya fadin hujjar ka a Shafin tattaunawa. Idan wannan shafin bai cancanci gogewa ba, kokuma zaka iya gyarawa, to kana iya goge wannan sanarwar, amma kuma kada ka goge sanarwa a shafin da ka kirkira da kanka.
Masu gudanarwa, su tuna da bincika ko akwai wata mahada a nan da tarihin shafi (last edit) kafin a goge shi.