Doris Lessing
From Wikipedia, the free encyclopedia
Doris Lessing (Doris May Tayler,an haifeta aranar 22 ga watan Oktoba shekarata 1919 -ta mutu a ranar 17 ga watan Nuwamba shekarata 2013) marubuciyar Burtaniya ce. A shekarar 2007, an ba ta lambar yabo ta Nobel a Adabi. Masu ba da rahoto sun gaya wa Doris cewa ta lashe kyautar Nobel kuma sun tambaye ta "Shin ba ki yi mamaki ba?". Ta ce ta riga ta "lashe duk wasu kyaututtukan adabin Turai" don haka samun kyaututtukan al'ada ne.
Quick Facts Rayuwa, Cikakken suna ...
Doris Lessing | |
---|---|
Rayuwa | |
Cikakken suna | Doris May Tayler |
Haihuwa | Kermanshah (en) , 22 Oktoba 1919 |
ƙasa |
Birtaniya United Kingdom of Great Britain and Ireland |
Mutuwa | Landan, 17 Nuwamba, 2013 |
Makwanci | Golders Green Crematorium (en) |
Yanayin mutuwa | (Bugun jini) |
Ƴan uwa | |
Abokiyar zama |
unknown value (1939 - 1943) Gottfried Lessing (en) (1943 - 1949) |
Ma'aurata | Clancy Sigal (en) |
Ƴan uwa |
view
|
Karatu | |
Makaranta | Dominican Convent High School (en) |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | marubuci, maiwaƙe, Marubuci, marubucin wasannin kwaykwayo, autobiographer (en) , marubin wasannin kwaykwayo, essayist (en) , marubucin labaran almarar kimiyya da prose writer (en) |
Muhimman ayyuka |
The Grass Is Singing (en) The Golden Notebook (en) The Good Terrorist (en) The Cleft (en) The Memoirs of a Survivor (en) A Ripple from the Storm (en) |
Kyaututtuka |
gani
|
Ayyanawa daga |
gani
|
Mamba |
Modern Language Association (en) Royal Society of Literature (en) Bavarian Academy of Fine Arts (en) |
Fafutuka | literary realism (en) |
Sunan mahaifi | Jane Somers |
Artistic movement | science fiction (en) |
IMDb | nm0504363 |
dorislessing.org | |
Kulle