Gandun Dabbobi
From Wikipedia, the free encyclopedia
Gandun Dabbobi na Bala A. Funtua fassarar shahararren littafin nan ne mai suna Animal Farm, wallafar wani baturen Ingila wanda ake kira George Orwel, ko da yake dai sunansa na gaskiya shi ne Eric Blair. Gandun Dabbobi dai shagube ne, waton gugar zana akan juyin mulkin da akayi a ƙasar Rasha, a shekarar 1917 – wanda akayi amfani da dabbobin da ake kiwo a gandu domin isar da sako. Wannan littafi ne mai manufar jigon ilmantarwa, nishadantarwa da wayar da kai ta hanyar zambo da kuma farfaganda. Gandun dabbobi littafine mai dauke da hikima da hangen nesa.
Quick Facts Gandun Dabbobi, Asali ...
Gandun Dabbobi | ||||
---|---|---|---|---|
Asali | ||||
Mawallafi | George Orwell (en) | |||
Shekarar ƙirƙira | 1945 | |||
Asalin suna | Animal Farm | |||
Ƙasar asali | Ingila | |||
Bugawa | Harvill Secker (en) | |||
Shafuka | 92 | |||
Distribution format (en) | hardback (en) da paperback (en) | |||
Characteristics | ||||
Genre (en) | roman à clef (en) , satirical fiction (en) , fable (en) da dystopian fiction (en) | |||
Harshe | Turanci | |||
Kintato | ||||
Narrative location (en) | Ingila da Manor Farm (en) | |||
Muhimmin darasi | totalitarianism (en) | |||
Tarihi | ||||
Kyautukar da aka karba
| ||||
Chronology (en) | ||||
|
Kulle
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
. |