Masu ba da gudummawa wajen kafa tsarin kare haƙƙin bil'adama a Afirka sun haɗa da Majalisar Ɗinkin Duniya, dokokin kasa da ƙasa da kuma ƙungiyar Tarayyar Afirka waɗanda suka yi tasiri mai kyau wajen inganta yanayin kare haƙƙin bil'adama a nahiyar. Sai dai har yanzu ana cin zarafin bil'adama da dama a sassa da dama na nahiyar. Yawanci, cin zarafi ana iya danganta su da rashin zaman lafiya na siyasa (sakamakon yaƙin basasa), wariyar launin fata, cin hanci da rashawa, bayan mulkin mallaka, ƙarancin tattalin arziki, jahilci, rashin lafiya, kishin addini, bashi da kuma rashin gudanar da harkokin kuɗi, cin gashin kansa na mulki, rashin cin gashin kai na shari'a da 'yan jarida, da rikice-rikicen kan iyaka. Yawancin tanade-tanaden da ke ƙunshe cikin yarjejeniyoyin yanki, na ƙasa.
Quick Facts Bayanai, Facet of (en) ...
Kulle