Ismail Bakar
From Wikipedia, the free encyclopedia
Ismail bin Haji Bakar ,(Jawi; an haife shi a ranar 19 ga watan Janairun shekara ta 1960) shi ne Babban Sakatare na 14 ga Gwamnatin Malaysia daga 29 ga watan Agusta shekara ta 2018 har zuwa 1 ga watan Janairu shekara ta 2020.
Quick Facts Chief Secretary to the Government of Malaysia (en), Rayuwa ...
Ismail Bakar | |||
---|---|---|---|
29 ga Augusta, 2018 - 31 Disamba 2019 ā Ali Hamsa (en) - Mohd Zuki Ali ā | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | Batu Pahat District (en) , 1960 (63/64 shekaru) | ||
Karatu | |||
Makaranta | University of Malaya (en) | ||
Sana'a | |||
Imani | |||
Addini | Musulunci |
Kulle