Ƙananan hukumomin Najeriya
yanki na kusa da na ƙarshe sama da mazaɓa a tsarin yankuna a Najeriya / From Wikipedia, the free encyclopedia
Ƙananannan hukumomi a Najeriya Najeriya nada adadin ƙananan hukumomi ɗari bakwai da saba'in da huɗu (774). Kuma kowace ƙaramar hukuma tana da sugabanni da suke da ikon gudanar da harkokin ƙaramar hukumar. Shugaba a ƙaramar hukuma shi ne (chairman) wanda shi ne Babban mai ikon zartarwa sannan mambobinsa waɗanda ake zaɓen su tare wato Kansiloli. Akan rarraba kowace ƙaramar hukuma zuwa ƙananan mazaɓu mazaɓu wanda duk ƙaramar hukuma nada adadin mazaɓa ƙaranci guda goma (10), mafi yawa kuma guda goma sha biyar (15).[1]
Quick Facts ƙaramar hukuma a Nijeriya, Bayanai ...
ƙaramar hukuma a Nijeriya | |||||
---|---|---|---|---|---|
Bayanai | |||||
Ƙaramin ɓangare na | Yankunan Najeriya, second-level administrative division (en) da mazaunin mutane | ||||
Ƙasa | Najeriya | ||||
Wuri | |||||
|
Kulle