![cover image](https://wikiwandv2-19431.kxcdn.com/_next/image?url=https://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/c/c3/Albrightmadeleine.jpg/640px-Albrightmadeleine.jpg&w=640&q=50)
Madeleine Albright
From Wikipedia, the free encyclopedia
Madeleine Jana Korbel Albright ko Marie Jana Korbelová (an haife ta a ranar 15 ga watan Mayu a shekara ta 1937 - Maris 23, shekarar 2022). Jami'ar diflomasiyyar Amurka ce wacce ta yi aiki a matsayin sakatariyar harkokin wajen Amurka ta 64 daga shekara ta 1997 zuwa 2001. Memba ce ta jam'iyyar Democrat, ta kuma kasance jakadiyar Amurka a Majalisar Dinkin Duniya daga shekara ta 1993 zuwa 1997 duka a gwamnatin Clinton. Albright ita ce mace ta farko da ta zama sakatariyar Gwamnati.
Quick Facts 64. United States Secretary of State (en), 20. United States Ambassador to the United Nations (en) ...
![]() | |||||
---|---|---|---|---|---|
![]() | |||||
23 ga Janairu, 1997 - 20 ga Janairu, 2001 ← Warren Christopher (en) ![]() ![]()
27 ga Janairu, 1993 - 21 ga Janairu, 1997 ← Edward J. Perkins (en) ![]() ![]() | |||||
Rayuwa | |||||
Cikakken suna | Marie Jana Körbelová | ||||
Haihuwa | Prag, 15 Mayu 1937 | ||||
ƙasa |
Czechoslovakia (en) ![]() Tarayyar Amurka | ||||
Ƙabila | Yahudawa | ||||
Mutuwa | Washington, D.C., 23 ga Maris, 2022 | ||||
Yanayin mutuwa | Sababi na ainihi (Sankara) | ||||
Ƴan uwa | |||||
Mahaifi | Josef Korbel | ||||
Mahaifiya | Anna Spiegelová | ||||
Abokiyar zama |
Joseph Albright (en) ![]() | ||||
Yara | |||||
Karatu | |||||
Makaranta |
Wellesley College (en) ![]() ![]() Paul H. Nitze School of Advanced International Studies (en) ![]() Kent Denver School (en) ![]() Johns Hopkins University (en) ![]() Columbia University (en) ![]() ![]() ![]() School of International and Public Affairs, Columbia University (en) ![]() | ||||
Harsuna |
Turanci Yaren Czech | ||||
Sana'a | |||||
Sana'a |
Mai wanzar da zaman lafiya, ɗan siyasa, marubuci, political scientist (en) ![]() ![]() ![]() ![]() | ||||
Wurin aiki | Washington, D.C. | ||||
Employers |
Georgetown University (en) ![]() | ||||
Kyaututtuka |
gani
| ||||
Mamba |
American Academy of Arts and Sciences (en) ![]() | ||||
Imani | |||||
Addini |
Episcopal Church (en) ![]() | ||||
Jam'iyar siyasa |
Democratic Party (en) ![]() | ||||
IMDb | nm1267543 | ||||
![]() |
Kulle