Talaat Harb
From Wikipedia, the free encyclopedia
Talaat Harb Pacha ( Larabci: طلعت حرب باشا ; An haife shi a ranar 25 ga wwtan Nuwamba 1867 - 13 ga watan Agusta 1941), ya kasan ce shi ne mashahurin dan kasuwar Masar kuma wanda ya kafa Banque Misr, da rukunin kamfanoni, a cikin Mayu 1920.
Quick Facts Rayuwa, Haihuwa ...
Talaat Harb | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Al-Jamāliyah (en) , 25 Nuwamba, 1867 |
ƙasa | Misra |
Harshen uwa | Egyptian Arabic (en) |
Mutuwa | Kairo, 13 ga Augusta, 1941 |
Karatu | |
Harsuna |
Larabci Egyptian Arabic (en) |
Sana'a | |
Sana'a | Mai tattala arziki da Ma'aikacin banki |
Kulle