2025 Dis 16, Tal
Remove ads
Most read


Ford
Ford ko Ford Motor Companykamfani ne da suke kera motoci.Kuma yawancin motocinsu motoci ne manya.
.
203 views


Curitiba
Curitiba birni ne, da ke a jihar Paraná, a ƙasar Brazil. Shine babban birnin jihar Paraná. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2015, jimilar mutane 3,400,000. An gina birnin Curitiba a karni na sha bakwai bayan haifuwan annabi Issa.
201 views


Hanoi
Hanoi babban birnin kasar Vietnam ne. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2015, jimilar mutane 7,700,000 ke zaune a birnin. An gina birnin Hanoi a karni na sha ɗaya bayan haifuwar Annabi Isa.
199 views


Utah
Utah jiha ne daga jihohin ƙasar Tarayyar Amurka, a Yammacin ƙasar. Jihar Tarayyar Amurka ne daga shekara ta 1896.
198 views


Virginia
Virginia jiha ne daga jihohin ƙasar Tarayyar Amurka, a Arewa maso Gabashin ƙasar. Jihar Tarayyar Amurka ne daga shekara ta alif dubu ɗaya da ɗari bakwai da tamanin da takwas 1788.
193 views


Tokyo
Babban birnin Japan
Tokyo ko Tokiyo birni ne, da ke a ƙasar Japan. Shi ne babban birnin kasar Japan. Tokyo yana da yawan jama'a 38,305,000 bisa ga jimillar shekara ta 2016. An gina birnin Tokyo kafin ƙarni na sha biyar bayan haifuwan annabi Isa. Shugaban birni Tokyo Yuriko Koike ne.
193 views


Nokia
Kamfanin Nokia shi ne sadarwa ta ƙasashe da yawa na Finnish, fasahar bayanai, da kamfanin lantarki, wanda aka kafa a 1865. Babban hedkwatar Nokia yana Espoo, Finland, a cikin babban Helsinki yankin birni, amma ainihin tushen kamfanin yana cikin yankin Tampere na Pirkanmaa. A cikin shekara ta 2020, Nokia ta ɗauki kusan mutane 92,000 a cikin ƙasashe sama da 100, sun yi kasuwanci a cikin ƙasashe sama da 130, kuma sun ba da rahoton kudaden shiga na shekara -shekara na kusan billion 23 biliyan. Nokia kamfani ne mai iyaka na jama'a wanda aka jera a kan Helsinki Stock Exchange da New York Stock Exchange. Shi ne kamfani mafi girma na 415 a duniya wanda aka auna ta kudaden shiga na shekara ta 2016 bisa ga Fortune Global 500, inda ya hau matsayi na 85 a sekara ta 2009. Sashi ne na ƙimar kasuwar hannun jari ta Euro Stoxx 50.
192 views


Barbados
Barbados ko Babedos ƙasa ce, da ke a nahiyar Amurka. Babban birnin ƙasar Barbados birnin Bridgetown ne. Barbados tana da yawan fili kimani na kilomita murabba'i 430. Barbados tana da yawan jama'a 294,560, bisa ga jimilla a shekarar 2020. Barbados tsibiri ce a cikin Tekun Karibiyan.
191 views


Novosibirsk
Novosibirsk — ta uku mafi yawan kuma goma sha biyu cikin sharuddan yankin birnin a Rasha, na da matsayi na birnin gundumar. A Gudanarwa tsakiyar Siberian Tarayyan District, Novosibirsk yankin, da kuma kunshe a da membobinsu da Novosibirsk yankin. kamar yadda birnin yake tsakiyar Novosibirsk agglomeration - mafi girma a Siberia.
189 views
Show more

