![cover image](https://wikiwandv2-19431.kxcdn.com/_next/image?url=https://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/f/fb/Flag_of_Eswatini.svg/langha-640px-Flag_of_Eswatini.svg.png&w=640&q=50)
Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta mata ta Eswatini
From Wikipedia, the free encyclopedia
Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta mata ta ƙasar Eswatini tana wakiltar Eswatini a wasan ƙwallon ƙafa na duniya na mata.
Quick Facts Bayanai, Iri ...
![]() | |
---|---|
![]() | |
Bayanai | |
Iri |
women's national association football team (en) ![]() |
Ƙasa | Eswatini |
Mulki | |
Mamallaki |
Eswatini Football Association (en) ![]() |
Kulle
![Thumb image](http://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/6/66/Gajayana_Stadium_Panorama_2022.jpg/640px-Gajayana_Stadium_Panorama_2022.jpg)
Eswatini ta fara buga gasar neman gurbin shiga gasar cin kofin Afrika a shekarar 1998, inda ta sha kashi a hannun makwabciyarta, Afrika ta Kudu. Eswatini dai ba ta kara buga wasannin share fagen shiga gasar ba, amma ta buga wasannin sada zumunta da dama, galibi da kasashe makwabta. A shekarar 2008, Eswatini ta doke Mozambique da ci 3-1.