Ƙungiyar kwallon kafa ta Maza ta Najeriya ta 'yan kasa da shekaru 20
From Wikipedia, the free encyclopedia
Tawagar kwallon kafa ta maza ta Najeriya ta 'yan kasa da shekaru 20 tana wakiltar Najeriya a wasan kwallon kafa na duniya na maza wanda aka fi sani da Nigeria Under-20s ko kuma ake yiwa lakabi da Flying Eagles, ita ce ƙungiyar matasa ta kwallon kafa ta kasa a Najeriya. Tana taka rawar gani sosai wajen ci gaban kwallon kafa a Najeriya, kuma ana daukarta a matsayin kungiyar masu ciyar da manyan 'yan wasa. Hukumar kwallon kafa ta Najeriya ce ke kula da gasar. Tawagar kamar yadda ta lashe kofunan gasar cin kofin nahiyar Afirka ta matasa 'yan kasa da shekaru 20 sau bakwai, sannan kuma sau biyu ta zama ta biyu a gasar cin kofin duniya na FIFA U-20.[1]
Quick Facts 'yan kasa da shekaru 20, Bayanai ...
Ƙungiyar kwallon kafa ta Maza ta Najeriya ta 'yan kasa da shekaru 20 | |
---|---|
Bayanai | |
Iri | Ƙungiyar Ƙwallon Ƙafar Ƙasa |
Ƙasa | Najeriya |
Mulki | |
Mamallaki | Hukumar kwallon kafa ta Najeriya |
Kulle