Ƙungiyar kwallon kwando ta Maza ta Tunisia ta 'yan kasa da shekaru 18 da 19
From Wikipedia, the free encyclopedia
Ƙungiyar kwallon kwando ta Maza ta Tunisia ta 'yan kasa da shekaru 18 da 19 ( Larabci: منتخب تونس تحت 19 سنة لكرة السلة ), wanda ake yi wa lakabi da Les Aigles de Carthage (The Eagles of Carthage ko The Carthage Eagles), Hukumar Kwallon Kwando ta Tunisiya (FTBB) ke tafiyar da ita. [1] ( Larabci: الاتحاد التونسي لكرة السلة ) Tana wakiltar ƙasar a gasar ƙwallon kwando ta ƙasa da ƙasa da 19 da 18 (ƙasa da shekaru 19 da ƙasa da shekaru 18).
Quick Facts 'yan kasa da shekaru 18 da 19, Bayanai ...
Ƙungiyar kwallon kwando ta Maza ta Tunisia ta 'yan kasa da shekaru 18 da 19 | |
---|---|
Bayanai | |
Iri | national basketball team (en) |
Ƙasa | Tunisiya |
Mulki | |
Mamallaki | Hukumar Kwallon Kwando ta Tunisiya |
Kulle