![cover image](https://wikiwandv2-19431.kxcdn.com/_next/image?url=https://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/3/35/Maghribi_script_sura_5.jpg/640px-Maghribi_script_sura_5.jpg&w=640&q=50)
Ƴan Tatsine
From Wikipedia, the free encyclopedia
Ƴan Tatsine zamani da suka rayu (1980) sun kasance masu bin karantarwar Maitatsine sun kasance a cikin jihar Kano dake Najeriya.[1] Masu bin sa ana kiransu da Yan Tatsine.[2] [3][4] [5] [4] [6] .[7] [4][5] A dalilin sa, sama da mutane 1,000 su ka rasa rayukan su a Yola, sannan mutum roughly half of the city's 60,000 su ka rasa muhallin su a dalilin shi a jihar Gombe,[8]