Abdullah Al-Salim Al-Sabah
From Wikipedia, the free encyclopedia
Sheikh Abdullah Al-Salim Al-Sabah (1895 - 24 ga watan Nuwamba 1965, Larabci : الشيخ عبد الله الثالث السالم الصباح ), ya kasan ce shi ne sarki na goma sha ɗaya a mulkin Kuwait, sarki na farko na ƙasar Kuwaiti, kuma babban kwamandan askarawan Sojan Kuwaiti daga 29 ga watan Janairun 1950 har zuwa rasuwarsa.
Quick Facts 11. emir of Kuwait (en), Rayuwa ...
Abdullah Al-Salim Al-Sabah | |||
---|---|---|---|
29 ga Janairu, 1950 - 24 Nuwamba, 1965 ← Ahmad Al-Jaber Al-Sabah (en) - Sabah III Al-Salim Al-Sabah (en) → | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | Kuwaiti (birni), 1 ga Janairu, 1895 | ||
ƙasa | Kuwait | ||
Mutuwa | Kuwaiti (birni), 24 Nuwamba, 1965 | ||
Ƴan uwa | |||
Mahaifi | Salim Al-Mubarak Al-Sabah | ||
Yara | |||
Ahali | Sabah III Al-Salim Al-Sabah (en) da Ali Al-Salem Al-Sabah (en) | ||
Yare | House of Al Sabah (en) | ||
Sana'a | |||
Sana'a | ɗan siyasa |
Kulle