Abolhassan Banisadr
From Wikipedia, the free encyclopedia
Abolhassan Banisadr Dan siyasar kasar Iran ne kuma marubuci. Shine shugaban kasar Iran na farko bayan an tabbatar da Gwamatin musulunci sakamakon juyin juya hali da akayi a shekarar 1979, ya kasance a wannan kujera ta shugaban kasa na wasu watanni daga shekara ta alif 1980 zuwa shekarar 1981. wanda daga bisani masu zartarwa na kasar suka tsigeshi daga mukamin na shugaban kasa. Kafin kasancewarshi shugaban kasa, shine minista mai kula da harkokin waje. Ya zauna kasar faransa a shekaru masu dama inda ya kirkiri wata kungiya a siyasan ce mai suna National Council of Resistance of Iran dake yaki da manufofin sabuwar Gwamnatin musulunci ta iran.
Quick Facts 1. President of Iran (en), Minister of Economic Affairs and Finance (en) ...
Abolhassan Banisadr | |||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|
5 ga Faburairu, 1980 - 22 ga Yuni, 1981 ← no value - Mohammad-Ali Rajai →
17 Nuwamba, 1979 - 10 ga Faburairu, 1980 ← Ali Ardalan (en) - Hossein Namazi (en) →
12 Nuwamba, 1979 - 29 Nuwamba, 1979 ← Ebrahim Yazdi (en) - Sadegh Ghotbzadeh (en) → | |||||||
Rayuwa | |||||||
Haihuwa | Hamadan (en) , 22 ga Maris, 1933 | ||||||
ƙasa |
Pahlavi Iran (en) Iran | ||||||
Mazauni | Versailles (en) | ||||||
Harshen uwa | Farisawa | ||||||
Mutuwa | 13th arrondissement of Paris (en) , 9 Oktoba 2021 | ||||||
Ƴan uwa | |||||||
Mahaifi | Nasrallah Banidsadr | ||||||
Yara | |||||||
Ahali | Fathullah Banisadr (en) | ||||||
Karatu | |||||||
Makaranta |
University of Paris (en) University of Tehran (en) | ||||||
Harsuna |
Farisawa Faransanci Turanci | ||||||
Sana'a | |||||||
Sana'a | ɗan siyasa, Mai tattala arziki, ɗan jarida, essayist (en) da marubuci | ||||||
Aikin soja | |||||||
Fannin soja | Armed Forces of the Islamic Republic of Iran (en) | ||||||
Digiri | commander-in-chief (en) | ||||||
Ya faɗaci | Iran–Iraq War (en) | ||||||
Imani | |||||||
Addini | Musulunci | ||||||
Jam'iyar siyasa | no value | ||||||
banisadr.org | |||||||
Kulle