Ada Lovelace
From Wikipedia, the free encyclopedia
Ada levelace Augusta Ada King, Countess of Lovelace (née Byron) (An haife ta ranar 10 ga watan Satumba, 1815 - 27 Nowamban 1852). Ta kasance diya ce ga Peot Lord Byron. Ana mata lakabi da uwar na'ura ma'ana (computer).
Quick Facts Rayuwa, Cikakken suna ...
Ada Lovelace | |
---|---|
Rayuwa | |
Cikakken suna | Augusta Ada Byron |
Haihuwa | Landan, 10 Disamba 1815 |
ƙasa | United Kingdom of Great Britain and Ireland |
Harshen uwa | Turanci |
Mutuwa | Marylebone (en) , 27 Nuwamba, 1852 |
Makwanci | Church of St. Mary Magdalene, Hucknall (en) |
Yanayin mutuwa | (Ciwon daji na Mahaifa) |
Ƴan uwa | |
Mahaifi | Lord Byron |
Mahaifiya | Anne Isabella Byron |
Abokiyar zama | William King-Noel, 1st Earl of Lovelace (8 ga Yuli, 1835 - 27 Nuwamba, 1852) |
Yara | |
Ahali | Allegra Byron (en) da Elizabeth Medora Leigh (en) |
Karatu | |
Harsuna | Turanci |
Malamai |
Mary Somerville (en) Augustus De Morgan (en) William Frend (en) |
Sana'a | |
Sana'a | masanin lissafi, Furogirama, maiwaƙe, computer scientist (en) , inventor (en) , mai aikin fassara, marubuci da injiniya |
Employers | University of Cambridge (en) |
Wanda ya ja hankalinsa | Charles Babbage |
Sunan mahaifi | A. A. L. |
Kulle
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
. |