Amadou Toumani Touré
From Wikipedia, the free encyclopedia
Amadou Toumani Touré (4 Nuwamban 1948 – 9 Nuwamban 2020) ɗan siyasan ƙasar Mali ne. Ya jagoranci zaben farko na jam'iyyu da yawa a Mali a matsayin shugaban gwamnatin rikon kwarya (1991-1992), sannan ya zama zababben shugaban kasar Mali na biyu bisa tafarkin dimokiradiyya (2002-2012).
Quick Facts Shugaban kasar mali, 3. Shugaban kasar mali ...
Amadou Toumani Touré | |||||
---|---|---|---|---|---|
8 ga Yuni, 2002 - 22 ga Maris, 2012 ← Alpha Oumar Konaré - Amadou Sanogo →
26 ga Maris, 1991 - 8 ga Yuni, 1992 ← Moussa Traoré - Alpha Oumar Konaré → | |||||
Rayuwa | |||||
Haihuwa | Mopti (birni), 4 Nuwamba, 1948 | ||||
ƙasa | Mali | ||||
Mutuwa | Istanbul, 9 Nuwamba, 2020 | ||||
Karatu | |||||
Makaranta |
Ryazan Airborne Command High School (en) Combined Arms Military School in Koulikoro (en) | ||||
Harsuna |
Faransanci Fillanci | ||||
Sana'a | |||||
Sana'a | ɗan siyasa da hafsa | ||||
Kyaututtuka | |||||
Mamba | Académie des sciences d'outre-mer (en) | ||||
Aikin soja | |||||
Digiri | army general (en) | ||||
Ya faɗaci | Tuareg rebellion (1990-1995) (en) | ||||
Imani | |||||
Jam'iyar siyasa | independent politician (en) |
Kulle