Bimbo Daramola
Masanin kimiyya ne Kuma Dan majalissar tarayya a Najeriya / From Wikipedia, the free encyclopedia
Abimbola Oluwafemi Daramola (An haife shi ne a ranar Tara 9 ga watan Nuwamba shekara ta 1967), Abimbola ya kuma kasance dan asalin kasar Najeriya ne kuma masanin kimiyya,kuma dan majalisar Wakilan Najeriya ne wanda ke wakiltar mazabar tarayya ta Arewa, Jihar Ekiti,Kudu Maso Yammaci,kuma yafito ne daga jinsin yarbawa,Najeriya tun daga shekara ta 2011.Dan jam'iyyar siyasan APC ne (All Progressive Congress).
Bimbo Daramola | |||
---|---|---|---|
| |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | Najeriya, 9 Nuwamba, 1967 (56 shekaru) | ||
ƙasa | Najeriya | ||
Harshen uwa | Yarbanci | ||
Karatu | |||
Makaranta |
Jami'ar jihar Ekiti Jami'ar Ilorin Christ's School Ado Ekiti (en) | ||
Harsuna |
Turanci Yarbanci Pidgin na Najeriya | ||
Sana'a | |||
Sana'a | ɗan siyasa | ||
Imani | |||
Jam'iyar siyasa | All Progressives Congress | ||
bimbodaramola.com |
WANNAN SHAFIN ZA'A GOGE SHI! . Dalili: Babu bayani mai ma'ana, ko Talla ko rashin Manazarta
Idan akwai rashin amincewa game da goge shafin, kana iya fadin hujjar ka a Shafin tattaunawa. Idan wannan shafin bai cancanci gogewa ba, kokuma zaka iya gyarawa, to kana iya goge wannan sanarwar, amma kuma kada ka goge sanarwa a shafin da ka kirkira da kanka.
Masu gudanarwa, su tuna da bincika ko akwai wata mahada a nan da tarihin shafi (last edit) kafin a goge shi.