Bir I dan Kanem
From Wikipedia, the free encyclopedia
Sultan Biri Ibn Dunama shi ne ɗan Mai Dunama I, kuma shi Fasam ne daga ƙabilar Kayi . Sultan Biri ya yi sarauta a matsayin sarkin Kanem, a farkon farkon daular Kanem
Quick Facts Rayuwa, Mutuwa ...
Bir I dan Kanem | |
---|---|
Rayuwa | |
Mutuwa | 1166 (Gregorian) |
Yare | Daular Sayfawa |
Sana'a |
Kulle
WANNAN SHAFIN ZA'A GOGE SHI! . Dalili: Babu bayani mai ma'ana, ko Talla ko rashin Manazarta
Idan akwai rashin amincewa game da goge shafin, kana iya fadin hujjar ka a Shafin tattaunawa. Idan wannan shafin bai cancanci gogewa ba, kokuma zaka iya gyarawa, to kana iya goge wannan sanarwar, amma kuma kada ka goge sanarwa a shafin da ka kirkira da kanka.
Masu gudanarwa, su tuna da bincika ko akwai wata mahada a nan da tarihin shafi (last edit) kafin a goge shi.
Uwarsa ta wahalar da shi don kashe wani barawo daya tabayi.