Chidozie Awaziem
Dan Wasan kungiyar Kwallon Kafa ta Najeriya / From Wikipedia, the free encyclopedia
Chidozie Collins Awaziem, (an haife shie a ranar 1 ga watan Janairu 1997) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Najeriya wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron baya a ƙungiyar Alanyaspor ta Turkiyya a matsayin aro daga Boavista.
Quick Facts Rayuwa, Haihuwa ...
Chidozie Awaziem | |||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Enugu, 1 ga Janairu, 1997 (27 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Najeriya | ||||||||||||||||||||||||||||||
Harshen uwa | Harshen Ibo | ||||||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||
Harsuna |
Turanci Harshen Ibo Pidgin na Najeriya | ||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga tsakiya | ||||||||||||||||||||||||||||||
Lamban wasa | 33 | ||||||||||||||||||||||||||||||
Nauyi | 82 kg | ||||||||||||||||||||||||||||||
Tsayi | 189 cm |
Kulle