Christopher Nkunku
From Wikipedia, the free encyclopedia
Christopher Alan Nkunku ,(an haife shi a ranar 14 ga watan Nuwamba shekarar ta1997) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Faransa wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya ko kuma gaba don ƙungiyar Bundesliga RB Leipzig da ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Faransa .
Christopher Nkunku | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Cikakken suna | Christopher Alan Nkunku | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Lagny-sur-Marne (en) , 14 Nuwamba, 1997 (26 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa |
Faransa Jamhuriyar dimokuradiyya Kwango | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Harshen uwa | Faransanci | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Harsuna | Faransanci | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga tsakiya | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Lamban wasa | 18 | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Nauyi | 69 kg | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Tsayi | 178 cm |
Nkunku ya kammala karatun digiri ne a Kwalejin, Paris Saint-Germain kuma ya fara buga wasa na farko a kungiyar a watan Disamba shekarar 2015. Ya buga musu wasanni 78 kuma ya lashe kofin Ligue 1 guda uku, Coupe de France sau biyu da kuma Coupe de la Ligue sau biyu. Nkunku ya koma kungiyar RB Leipzig ta kasar Jamus a watan Yulin 2019, wanda tare da ya lashe kyautar gwarzon dan wasan Bundesliga da kuma DFB-Pokal a kakar shekerar 2021-22.
Nkunku ya wakilci Faransa a matakan matasa da yawa na kasa da kasa, kafin ya fara buga wa babbar tawagar kasar wasa a watan Maris na shekarar 2022.