Cocin Saint George, Lalibela
From Wikipedia, the free encyclopedia
Cocin Saint George (Amharic: Bete Giyorgis) tana ɗaya daga cikin majami'u guda goma sha ɗaya waɗanda aka yanka a Lalibela, wani birni ne a yankin Amhara na Habasha. Asali mai suna Roha (Warwar), wurin tarihi da addini an sanya masa suna Lalibela bayan Sarki Gebre Mesqel Lalibela na daular Zagwe, wanda ya bada umarnin gina shi. Cocin Ethopia Orthodox Tewahedo Church na daukar sa a matsayin waliyi.
Quick Facts Wuri, Coordinates ...
Cocin Saint George, Lalibela | |
---|---|
Ikklisiyoyi na Rock-Hewn, Lalibela | |
Wuri | |
Ƴantacciyar ƙasa | Habasha |
Region of Ethiopia (en) | Amhara Region (en) |
Zone of Ethiopia (en) | Semien Wollo Zone (en) |
District of Ethiopia (en) | Lasta (en) |
Mazaunin mutane | Lalibela (en) |
Coordinates | 12°01′54″N 39°02′28″E |
History and use | |
Opening | 12 century |
Suna saboda | Saint George (en) |
Addini | Ethiopian Orthodox Tewahedo Church (en) |
Suna | Saint George (en) |
|
Kulle