Duván Zapata
From Wikipedia, the free encyclopedia
Duván Esteban Zapata Banguero ( American Spanish: [duˈβan saˈpata] ;an haife shi 1 Afrilun shekarar 1991) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Colombia wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan gaba a ƙungiyar Atalanta dake Serie A da kuma ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Colombia.
Quick Facts Rayuwa, Haihuwa ...
Duván Zapata | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Cali (en) , 1 ga Afirilu, 1991 (33 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Kolombiya | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Harsuna | Yaren Sifen | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Ataka | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Lamban wasa | 91 | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Nauyi | 88 kg | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Tsayi | 189 cm |
Kulle
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
. |
Bayan ya fara aikinsa tare da kulob ɗin Colombian América de Cali, daga baya ya taka leda a Estudiantes a ƙasar Argentina. Daga shekara ta 2013, ya taka leda a Serie A a qasar taliya, da Napoli, Udinese, Sampdoria, da Atalanta.
A matakin ƙasa da ƙasa, Zapata ya fara bugawa Colombia babban wasa a cikin shekara ta 2017, kuma ya shiga cikin shekarar 2019 da 2021 Copa América.