Elisabeth Ekoué Pognon
From Wikipedia, the free encyclopedia
Elisabeth Kaissan Ekoué Pognon (an haife ta a shekara ta 1937) ita ce alƙaliya mace ta farko a Benin, mace ta farko a kotun kolin ta, kuma mace ta farko da aka zaba a matsayin shugabar kotun tsarin mulkin kasar mai zaman kanta.
Quick Facts President of the Constitutional Court of Benin (en), Rayuwa ...
Elisabeth Ekoué Pognon | |||
---|---|---|---|
7 ga Yuni, 1993 - 7 ga Yuni, 1998 ← Office established (en) - Conceptia Ouinsou (en) → | |||
Rayuwa | |||
Cikakken suna | Élisabeth Kayissan Ékoué | ||
Haihuwa | Aného (en) , 7 ga Yuli, 1937 (85 shekaru) | ||
ƙasa |
Benin Togo | ||
Karatu | |||
Makaranta |
University of Paris (en) French National School for the Judiciary (en) | ||
Harsuna | Faransanci | ||
Sana'a | |||
Sana'a | magistrate (en) , mai shari'a da masana | ||
Kyaututtuka |
Kulle