Gasar Cin Kofin Duniya na FIFA 2022
From Wikipedia, the free encyclopedia
Wasan ƙarshe na cin kofin duniya na FIFA 2022 shine wasan ƙarshe na gasar cin kofin duniya na 2022, gasar cin kofin duniya ta FIFA karo na 22. An buga wasan ne a filin wasa na Lusail Iconic da ke Lusail, Qatar, a ranar 18 ga Disamba 2022 (wanda kuma ita ce ranar kasar Qatar ). Argentina da Faransa ne suka buga wasan.
Quick Facts Bayanai, Bangare na ...
Gasar Cin Kofin Duniya na FIFA 2022 | ||||
---|---|---|---|---|
final of the FIFA World Cup (en) da international association football match (en) | ||||
Bayanai | ||||
Bangare na | 2022 FIFA World Cup knockout stage (en) | |||
Competition class (en) | men's association football (en) | |||
Wasa | ƙwallon ƙafa | |||
Ƙasa | Qatar | |||
Part of the series (en) | Kofin Duniya na FIFA 2022 da France national association football team match (en) | |||
Mabiyi | 2018 FIFA World Cup Final (en) | |||
Ta biyo baya | 2026 FIFA World Cup Final (en) | |||
Kwanan wata | 18 Disamba 2022 | |||
Lokacin farawa | 18 Disamba 2022 | |||
Mai-tsarawa | FIFA | |||
Participating team (en) | Argentina national association football team (en) da France national association football team (en) | |||
Mai nasara | Argentina national association football team (en) | |||
Statistical leader (en) | Lionel Messi | |||
Shafin yanar gizo | fifa.com… | |||
Wuri | ||||
|
Kulle