Gasar Cin Kofin Kwallon Raga ta Matan Afirka
From Wikipedia, the free encyclopedia
Gasar Cin kofin kwallon raga ta Mata na Afirka ta duniya da Hukumar Kwallon Kafa ta Afrika ta shirya . Ita ce gasar kwallon volleyball ta mata mafi muhimmanci a nahiyar Afirka kuma an fara fafatawa a shekarar 1986, ba a gudanar da ita na wasu shekaru a shekarun 1990 ba, amma ana gudanar da gasa duk shekara tun daga 1997.
Quick Facts Bayanai, Iri ...
Gasar Cin Kofin Kwallon Raga ta Matan Afirka | |
---|---|
Bayanai | |
Iri | sports league (en) |
Tarihi | |
Ƙirƙira | 1986 |
Kulle
Wadanda suka yi nasara a gasar sun cancanci zama zakarun nahiyoyi don shiga gasar zakarun kwallon raga ta mata ta FIVB tsakanin 2010 zuwa 2014.