Gasar Zakarun Kungiyoyin Kwallon Raga na Afrika
From Wikipedia, the free encyclopedia
Gasar zakarun ƙungiyoyin ƙwallon raga na Afirka ita ce gasa mafi muhimmanci ta maza na ƙungiyoyin kwallon raga a Afirka da ƙungiyar kwallon raga ta Afirka ta shirya.
Quick Facts Bayanai, Farawa ...
Gasar Zakarun Kungiyoyin Kwallon Raga na Afrika | |
---|---|
sports competition (en) | |
Bayanai | |
Farawa | 1980 |
Wasa | volleyball (en) |
Mai-tsarawa | Hukumar Kwallon Raga ta Afirka |
Kulle