Georgetown
From Wikipedia, the free encyclopedia
Georgetown (lafazi : /jorjeton/) birni ne, da ke a ƙasar Guyana. Shi ne babban birnin ƙasar Guyana. Georgetown yana da yawan jama'a 200,500, bisa ga jimillar 2012. An gina birnin Georgetown a ƙarshen karni na sha takwas.
- 1763 Monument, Georgetown, Guyana. 2014
- Ƴan sanda a Guiana na Burtaniya na fareti a Georgetown.
- Georgetown
- Guyana Botanical Gardens - Georgetown
- Kingston Georgetown 19 Century
- Guyana Zoo - Georgetown
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Quick Facts Suna saboda, Wuri ...
Georgetown | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
| ||||
Suna saboda | George III of Great Britain (en) | |||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Guyana | |||
Region of Guyana (en) | Demerara-Mahaica (en) | |||
Babban birnin |
| |||
Yawan mutane | ||||
Faɗi | 235,017 (2024) | |||
• Yawan mutane | 1,592.26 mazaunan/km² | |||
Labarin ƙasa | ||||
Yawan fili | 147.6 km² | |||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Demerara River (en) da Tekun Atalanta | |||
Altitude (en) | 0 m | |||
Bayanan tarihi | ||||
Ƙirƙira | 1781 | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
Kulle