Gong Li
From Wikipedia, the free encyclopedia
Gong Li ( Sinanci : 巩俐; an haife ta a ranar 31 ga watan Disamba, 1965) 'yar fim ce' yar asalin ƙasar Singafo wacce aka haifa a kasar Sin, ana daukarta a matsayin daya daga cikin kyawawan mata a China a yau. Ta yi fice a cikin uku daga cikin Kyaututtuka huɗu na Finafinan duniya mafi kayatarwa da aka yi su da yaren China.
Quick Facts member of the National Committee of the Chinese People's Political Consultative Conference (en), Rayuwa ...
Gong Li | |||
---|---|---|---|
1998 - | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | Shenyang (en) , 31 Disamba 1965 (58 shekaru) | ||
ƙasa |
Sin Singapore | ||
Ƴan uwa | |||
Abokiyar zama |
Ooi Hoe Seong (en) (Nuwamba, 1996 - 2010) Jean-Michel Jarre (en) (2019 - | ||
Ma'aurata | Zhang Yimou (en) | ||
Karatu | |||
Makaranta |
Central Academy of Drama (en) (1985 - | ||
Harsuna |
Sinanci Faransanci | ||
Sana'a | |||
Sana'a | Jarumi da ɗan wasan kwaikwayo | ||
Tsayi | 1.6 m | ||
Muhimman ayyuka |
Red Sorghum (en) Raise the Red Lantern (en) Memoirs of a Geisha (en) Farewell My Concubine (en) The Story of Qiu Ju (en) | ||
Kyaututtuka |
gani
| ||
IMDb | nm0000084 |
Kulle