Gundumar Nibok
From Wikipedia, the free encyclopedia
Nibok gunduma ce a cikin tsibirin Nauru a cikin Kudancin Micronesia.Tana yammacin tsibirin kuma tana da yanki mai girman 1.6 murabba'in kilomita (kadada 395).Nibok wani yanki ne na mazabar Ubenide.Ya zuwa 2011,yawan jama'a ya kasance 484.
Quick Facts Wuri, Yawan mutane ...
Gundumar Nibok | |||||
---|---|---|---|---|---|
Nibok (en) | |||||
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Nauru | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 460 (2004) | ||||
• Yawan mutane | 287.5 mazaunan/km² | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 1.6 km² | ||||
Altitude (en) | 20 m | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Tsarin Siyasa | |||||
• Gwamna | David Adeang (en) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lamba ta ISO 3166-2 | NR-12 | ||||
Kulle
Taro na filin NPC yana cikin Nibok.