Hannibal Mejbri
From Wikipedia, the free encyclopedia
Hannibal Mejbri ( Larabci: حنبعل المجبري; an haife shi a ranar 21 ga watan Janairu 2003) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Premier League United da kuma ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Tunisia.
Quick Facts Rayuwa, Haihuwa ...
Hannibal Mejbri | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Ivry-sur-Seine (en) , 21 ga Janairu, 2003 (21 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa |
Faransa Tunisiya | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Harshen uwa | Faransanci | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Harsuna | Faransanci | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga tsakiya | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Tsayi | 177 cm |
Kulle
Mejbri ya shiga tsarin matasa na Manchester United a cikin 2019 daga AS Monaco. A baya ya shafe lokaci a makarantar Clairefontaine. Ya buga wasansa na farko a kungiyar a gasar Premier a watan Mayun 2021.
An haife shi a Faransa iyayensa 'yan Tunisia, ne Mejbri ya wakilci ƙasarsa ta haihuwa a matakin ƙasa da 16 da 17. Ya buga wasansa na farko na kasa da kasa a Tunisia a shekarar 2021.