Hargeisa
From Wikipedia, the free encyclopedia
Hargeisa (lafazi : /hargeyesa/) birni ne, da ke a jihar Somaliland, a ƙasar Somaliya. Shi ne babban birnin jihar Somaliland. Hargeisa tana da yawan jama'a 1,100,000, bisa ga jimillar 2017. An gina birnin Hargeisa kafin karni na sha takwas.
Quick Facts Wuri, Babban birnin ...
Hargeisa | |||||
---|---|---|---|---|---|
Hargeysa (so) | |||||
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Region of Somaliland (en) | Maroodi Jeeh (en) | ||||
Babban birnin | |||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 760,000 (2015) | ||||
• Yawan mutane | 23,030.3 mazaunan/km² | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 33 km² | ||||
Altitude (en) | 1,260 m | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
• Gwamna | Abdikarim Ahmed Mooge (en) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+02:00 (en)
| ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | hargeisacitygov.org |
Kulle