Hukumar ƙwallon hannu ta Afirka
From Wikipedia, the free encyclopedia
Hukumar kwallon kafa ta Afirka, (a takaice CAHB ) tana nufin ( French: Confédération Africaine de Handball ), ita ce hukumar gudanarwa da kula da kwallon hannu na Kungiyar kwallon hannu ta Afirka . An kafa ta a ranar 15 ga watan Janairun shekarar 1973 bayan kammala wasannin All-Africa karo na biyu a Legas ( Nigeria ), tana wakiltar kungiyoyin kwallon hannu na kasa na Afirka a karkashin kulawar Hukumar Kwallon Hannu ta Duniya (IHF).
Quick Facts Bayanai, Gajeren suna ...
Hukumar ƙwallon hannu ta Afirka | |
---|---|
Bayanai | |
Gajeren suna | CAHB |
Iri | international sport governing body (en) da handball federation (en) |
Mulki | |
Hedkwata | Abidjan |
Tarihi | |
Ƙirƙira | 1973 |
cahbonline.info |
Kulle
Babbar hedkwatar CAHB tana Abidjan, Ivory Coast . Shugabanta na yanzu shi ne Dr. Mansourou Aremou daga Benin . Taken kungiyar shi ne Mu gina kwallon hannu na Afirka tare .