Huzaima bint Nasser
From Wikipedia, the free encyclopedia
Huzaima bint Nasser shekarar (1884–zuwa shekarar 1935) Ta kasan ce gimbiyan larabawa ce, WatoSharifa ta Makka. Ta kasance kuma Sarauniyar Syria sannan kuma Sarauniyar Iraƙi ta hanyar auren Faisal I na Iraki, Iraƙi kuma uwar sarauniya a lokacin ɗanta.