From Wikipedia, the free encyclopedia
Ibadan birni ne,da ke a jihar Oyo, a ƙasar Nijeriya. Shi ne babban birnin jihar Oyo, bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar ta 2006. Jimillar mutane 2,559,853 (miliyon biyu da dubu dari biyar da hamsin da takwas da dari takwas da hamsin da uku). An kuma gina birnin Ibadan a farkon karni na sha tara.
Ibadan | |||||
---|---|---|---|---|---|
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | ||||
Jiha | Oyo | ||||
Babban birnin | |||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 2,550,593 (2006) | ||||
• Yawan mutane | 828.11 mazaunan/km² | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 3,080 km² | ||||
Altitude (en) | 230 m | ||||
Bayanan tarihi | |||||
Ƙirƙira | 1829 | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | oyostate.gov.ng |
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Every time you click a link to Wikipedia, Wiktionary or Wikiquote in your browser's search results, it will show the modern Wikiwand interface.
Wikiwand extension is a five stars, simple, with minimum permission required to keep your browsing private, safe and transparent.