Ismaël Bennacer
From Wikipedia, the free encyclopedia
Ismaël Bennacer ( Larabci: إسماعيل بن ناصر, romanized: ʼIsmāʻīl bin Nāṣir ; an haife shi a ranar 1 ga watan Disamba, shekarar alif 1997) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Aljeriya wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya ga kulob ɗin Serie A Milan da kuma tawagar ƙasar Aljeriya .
Quick Facts Rayuwa, Haihuwa ...
Ismaël Bennacer | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Arles (en) , 1 Disamba 1997 (26 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa |
Aljeriya Moroko | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Harsuna | Faransanci | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga tsakiya | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Nauyi | 70 kg | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Tsayi | 175 cm |
Kulle
A matakin kulob, Bennacer ya wakilci kungiyoyi a Faransa, Ingila da Italiya a tsawon rayuwarsa. A matakin kasa da kasa, ya buga babban wasansa na farko a kasar Algeria a shekara ta 2016, kuma tun daga lokacin ya wakilci kasarsa a gasar cin kofin nahiyar Afirka sau uku; ya kasance memba a kungiyar da ta lashe gasar 2019, kuma an nada shi a matsayin dan wasan gasar .