![cover image](https://wikiwandv2-19431.kxcdn.com/_next/image?url=https://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/7/78/Juan_Foyth_2017.jpg/640px-Juan_Foyth_2017.jpg&w=640&q=50)
Juan Foyth
From Wikipedia, the free encyclopedia
Juan Marcos Foyth (an haife shine a ranar 12 ga watan janairu a shekara ta 1998) shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Argentina wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan baya na dama ko na tsakiya a ƙungiyar kwallon kafa ta Villarreal ta kasar Sipaniya da kuma ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Argentina .
Quick Facts Rayuwa, Cikakken suna ...
![]() | |||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
![]() | |||||||||||||||||||||||||||||||
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||
Cikakken suna | Juan Marcos Foyth | ||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa |
La Plata (en) ![]() | ||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Argentina | ||||||||||||||||||||||||||||||
Harshen uwa | Yaren Sifen | ||||||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||
Harsuna | Yaren Sifen | ||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga baya | ||||||||||||||||||||||||||||||
Nauyi | 77 kg | ||||||||||||||||||||||||||||||
Tsayi | 187 cm |
Kulle
Foyth, wanda aka haifa a kasar Argentina, ɗan asalin Poland ne kuma yana riƙe da fasfo na Poland . Hakanan yana riƙe da shaidar zama dan ƙasar Sipaniya .
An rubuta sunan mahaifin kakansa Fojt, wanda aka canza a lokacin da ya isa Argentina.
Foyth ya auri budurwarsa Ariana Alonso a La Plata, Argentina, a cikin watan Yuli Shekarar 2019.