Karin magana
Hikima a Zance / From Wikipedia, the free encyclopedia
Karin magana, magana ce ko zance da hausawa kan yi wanda ke dauke da hikima da basira da azanci a ciki, domin yin hannunka mai sanda da huce takaice a kan wani abinda aka yi maka mara dadi.
Quick Facts Bayanai, Ƙaramin ɓangare na ...
karin magana | |
---|---|
literary genre (en) | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | paroimia (en) , saying (en) da popular saying (en) |
Bangare na | small genre of folklore (en) |
Hashtag (en) | Quotes, quoteoftheday da quotes |
Has characteristic (en) | oral tradition (en) |
Nada jerin | list of proverbial phrases (en) |
Kulle
Masana Harshen Hausa sun fassara karin magana gwargwadon fahimtarsu.
Daga ciki akwai: Farfesa dangambo a shekara ta alif (1984), da ya ce, “Karin magana dabara ce ta dunkule magana mai yawa a cikin zance ko kuma dan kalmomi kaɗan, cikin hikima”.