![cover image](https://wikiwandv2-19431.kxcdn.com/_next/image?url=https://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/0/00/Flag_of_Namibia.svg/langha-640px-Flag_of_Namibia.svg.png&w=640&q=50)
Kungiyar Kwallon Kafa ta Mata ta Namibiya
From Wikipedia, the free encyclopedia
Kungiyar kwallon ƙafa ta mata ta Namibiya, ita ce ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta mata ta ƙasar Namibiya kuma hukumar ƙwallon ƙafa ta Namibiya ce ke kula da ita .
Quick Facts Bayanai, Iri ...
![]() | |
---|---|
![]() | |
Bayanai | |
Iri |
women's national association football team (en) ![]() |
Ƙasa | Namibiya |
Laƙabi | Brave Gladiators |
Mulki | |
Mamallaki |
Namibia Football Association (en) ![]() |
Kulle