Kungiyar Kwallon Kafa ta Mata ta Senegal
From Wikipedia, the free encyclopedia
Ƙungiyar kwallon kafa ta mata ta Senegal, tana wakiltar Senegal a wasan kwallon kafa na mata na ƙasa da ƙasa. Hukumar kwallon kafa ta Senegal ce ke jagorantar tawagar.
Quick Facts Bayanai, Iri ...
Kungiyar Kwallon Kafa ta Mata ta Senegal | |
---|---|
Bayanai | |
Iri | women's national association football team (en) |
Ƙasa | Senegal |
Laƙabi | Les Lionnes |
Mulki | |
Mamallaki | Fédération Sénégalaise de Football (en) |
Kulle