Kungiyar Kwallon Kwando ta Mata ta Angola
From Wikipedia, the free encyclopedia
Kungiyar kwallon kwando ta mata ta Angola, ita ce kungiyar kwallon kwando da take wakiltar matan Angola a duniya. A shekarar 2011 FIBA Gasar Cin Kofin Afirka ta Mata Sun lashe gasar Nahiyar Afirka ta farko kuma sun samu damar shiga gasar Olympics ta bazara ta shekarar 2012 a karon farko . Ya zuwa yanzu sun yi bayyanar su daya tilo a gasar cin kofin kwallon kwando ta mata ta FIBA a shekarar 2014, inda suka kare a karshe a cikin kungiyoyi 16.
Quick Facts Bayanai, Iri ...
Kungiyar Kwallon Kwando ta Mata ta Angola | |
---|---|
Bayanai | |
Iri | national sports team (en) |
Ƙasa | Angola |
fab.ao |
Kulle