Mai girma
From Wikipedia, the free encyclopedia
KADUBI WANNAN GIRMA. Sayyuduna Abdullahi bn Abbas (ra) yace: watarana ina cikin barci sai naga Manzon Allah (saww) acikin mafarki. Bayan nafarka sai nafara tunani akan magar da Manzon Allah (saww) yafada. "DUK WANDA YA GANNI ACIKIN BARCI, DA SANNU ZAI GANNI A FARKE, DOMIN SHAIDAN BAYA KAMA DANI" Don haka sai natafi wajen goggona, wato matar Manzon Allah (saww) Sayyadah maimunatu uwar muminai (ra) nagayamata zancen mafarkin da nayi. da kuma tunani da nakeyi. Nan take sai ta dakko min mudubin Manzon Allah (saww), Wallahi ina lekawa, sai naga fuskar Manzon Allah (saww) yana yimin murmushi!!! .
- Imamu Ahmad ya ruwaito acikin musnad , YA ALLAH KAYI SALATI DA TASLEEMI ABISA MA'ABOCIN FUSKAN NAN MAI KYAU DA KWARJINI, MAFI KYAWUN HALITTA BAKI DAYA, GWARGWADON MATSAYINSA AGAREKA, ALBARKACIN WANNAN SALATIN KA NUNA MANA SHI ACIKIN BARCINMU DA FARKE.
![]() |
---|
![Thumb image](http://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/e/e0/Icono_aviso_borrar.png/80px-Icono_aviso_borrar.png)
WANNAN SHAFIN ZA'A GOGE SHI! . Dalili: Babu bayani mai ma'ana, ko Talla ko rashin Manazarta
Idan akwai rashin amincewa game da goge shafin, kana iya fadin hujjar ka a Shafin tattaunawa. Idan wannan shafin bai cancanci gogewa ba, kokuma zaka iya gyarawa, to kana iya goge wannan sanarwar, amma kuma kada ka goge sanarwa a shafin da ka kirkira da kanka.
Masu gudanarwa, su tuna da bincika ko akwai wata mahada a nan da tarihin shafi (last edit) kafin a goge shi.