Manchester City F.C.
From Wikipedia, the free encyclopedia
Manchester City Football Club akan kintse sunan zuwa Man City, ta kasance kulob ɗin ƙwararrun ƴan ƙwallon ƙafa ne dake zaune a garin Manchester, England, UK, suna fafatawa a gasar Premier League, babban gasar ƙwallon ƙafa ta ƙasar England. Manchester City ta fara amfani da kayan sawanta na gida mai launin girgije tun a shekarar 1894, kuma shi ne kakar ƙungiyar na farko da ta fara amfani da sunan ta na yanzu. Kulob ɗin ta lashe kofin league guda goma (wanda huɗu daga ciki a jere ta lashe su 2020-2024 wanda hakan yasa ta zama ƙungiya ta farko da ta yi irin haka a tarihi) da lashe Kofin FA bakwai, da EFL takwas, FA Community Shield shida, Gasar UEFA Champions league ɗaya, da kuma European Cup Winners'Cup guda ɗaya.
Quick Facts Bayanai, Suna a hukumance ...
Manchester City F.C. | |
---|---|
| |
Blue Moon (en) | |
Bayanai | |
Suna a hukumance |
Manchester City Football Club |
Iri | ƙungiyar ƙwallon ƙafa |
Ƙasa | Birtaniya |
Laƙabi | City, Cityzens, Man City, The Citizens da The Sky Blues |
Mulki | |
Shugaba | Khaldoon Al Mubarak (en) |
Hedkwata | Manchester |
Mamallaki | Mansour bin Zayed Al Nahyan (en) |
Sponsor (en) | Etihad Airways (en) da Qnet (en) |
Mamallaki na |
|
Tarihi | |
Ƙirƙira | 16 ga Afirilu, 1894 |
Awards received |
BBC Sports Personality Team of the Year Award (2023) |
|
Kulle