Musa Juwara
From Wikipedia, the free encyclopedia
Musa Juwara (an haife shi a ranar 26 ga watan Disambar 2001), ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Gambiya wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan gaba a ƙungiyar OB ta Danish a kan aro daga ƙungiyar Seria A Bologna da kuma ƙungiyar ƙasa ta Gambiya .
Quick Facts Rayuwa, Haihuwa ...
![]() | |||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
![]() | |||||||||||||||||||||||
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||
Haihuwa |
Tujereng (en) ![]() | ||||||||||||||||||||||
ƙasa | Gambiya | ||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa |
Ataka Mai buga tsakiya |
Kulle