Nasarawa United F.C.
ƙungiyar ƙwallon ƙafa a Najeriya / From Wikipedia, the free encyclopedia
Kungiyar Kwallon Kafa ta Nasarawa kungiyar ƙwallon ƙafa ce da ke zaune a garin Lafia, Nasarawa . Suna taka leda a gasar Firimiyar Nigeria.
Quick Facts Bayanai, Iri ...
![]() | |
---|---|
Bayanai | |
Iri | ƙungiyar ƙwallon ƙafa |
Ƙasa | Najeriya |
Mulki | |
Hedkwata | Lafia |
Tarihi | |
Ƙirƙira | 2003 |
Kulle