Pape Abou Cissé
From Wikipedia, the free encyclopedia
Pape Abou Cissé (an haife shi a ranar 14 ga watan Satumb a shekara ta 1995) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Senegal wanda ke taka leda a matsayin tsakiyar baya ga kulob din Olympiacos na Super League na Girka da kuma ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Senegal. Ya fara aikinsa a Senegal da AS Pikine sannan ya buga wasa akulob din Ajaccio na Ligue ( 2) na Faransa.[1]
Quick Facts Rayuwa, Haihuwa ...
Pape Abou Cissé | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Pikine (en) , 14 Satumba 1995 (27 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Senegal | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Harsuna | Faransanci | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga baya | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
Nauyi | 83 kg | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
Tsayi | 1.98 m |
Kulle