Pointe-Noire
From Wikipedia, the free encyclopedia
From Wikipedia, the free encyclopedia
Pointe-Noire (lafazi : /fwint-nwar/ ko /pwint-nwar/) birni ne, da ke a ƙasar Jamhuriyar Kwango. Shi ne babban birnin tattalin arzikin ƙasar Jamhuriyar Kwango, da babban birnin sashen Pointe-Noire. Pointe-Noire tana da yawan jama'a 1 158 331 bisa ga jimillar 2017. An gina birnin Pointe-Noire a shekara ta 1883.
Pointe-Noire | |||||
---|---|---|---|---|---|
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Jamhuriyar Kwango | ||||
Department of the Republic of the Congo (en) | Pointe-Noire Department (en) | ||||
Babban birnin | |||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 787,799 (2010) | ||||
• Yawan mutane | 688.64 mazaunan/km² | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 1,144 km² | ||||
Altitude (en) | 14 m | ||||
Sun raba iyaka da |
Kouilou Department (en)
| ||||
Bayanan tarihi | |||||
Ƙirƙira | 1883 | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 242 | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | mairiepointenoire.cg |
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Every time you click a link to Wikipedia, Wiktionary or Wikiquote in your browser's search results, it will show the modern Wikiwand interface.
Wikiwand extension is a five stars, simple, with minimum permission required to keep your browsing private, safe and transparent.