Rebecca Smith (mai wasan ƙwallon ƙafa)
From Wikipedia, the free encyclopedia
Rebecca Katie Smith (an haife ta a ranar 17 ga watan Yunin shekara ta 1981) Ƴar wasan ƙwallon ƙafa ce ta duniya wacce ta buga wa ƙasar New Zealand .
Quick Facts Rayuwa, Haihuwa ...
Kulle
Smith ta kasance ƴar wasan ƙwallon ƙafa ta duniya da ta Olympics wacce ta jagoranci tawagar ƙwallon ƙafa ta mata ta ƙasar New Zealand, [1] kuma ta kammala aikinta na kulob ɗin ta lashe The Triple tare da VfL Wolfsburg a matsayin UEFA Champions League, German League, da German Cup Winners har zuwa lokacin da ta yi ritaya a shekarar 2013.