Sarauniya Insu
From Wikipedia, the free encyclopedia
Sarauniya Insu (an haife ta a ranar 7 ga watan Oktoba, shekarar alif dubu daya da Dari hudu da talatin da bakwai (1437)- ta mutu a ranar 11 ga watan Mayun shekarar alif dubu daya da Dari biyar da hudu(1504)) da koriyanci ana rubata sunanta kamn haka (소 혜왕 후 한씨) ita ce matar Nadaddan Yarima Uigyeong na Joseon . An mata nadin sarauniya ne, bayan yaranta ya zama sarki a shekarar 1469. asali ana cemata sarauniya 'Sarauniya Sohye' shine sunanta na haihuwa. itace babbar mai fada aji a lokacin da yaran ta ke kan mulki ita da surukarta Sarauniya Jeonghui .
Quick Facts Crown Princess (en), Rayuwa ...
Sarauniya Insu | |||
---|---|---|---|
26 ga Yuli, 1455 - 2 Satumba 1457 ← Hyeondeok (en) - Jangsun (en) → | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | Seoul, 8 Satumba 1437 | ||
ƙasa | Joseon (en) | ||
Mutuwa | Changgyeonggung (en) , 27 ga Afirilu, 1504 | ||
Makwanci | Gyeongneung (en) | ||
Ƴan uwa | |||
Mahaifi | Han Hwak | ||
Mahaifiya | unknown value | ||
Abokiyar zama | Crown Prince Uigyeong (en) (1450 - 2 Satumba 1457) | ||
Yara | |||
Ahali | Q81226549 | ||
Yare | Cheongju Han clan (en) | ||
Karatu | |||
Harsuna | Korean (en) | ||
Sana'a | |||
Sana'a | Queen Mother (en) |
Kulle